Luka 12:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Kuma duk wanda ya faɗi kalmar zagi a kan Ɗan Mutum, za a gafarta masa, amma duk wanda ya saɓa wa Ruhu Mai Tsarki, ba za a gafarta masa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Kowa ya kushe wa Ɗan Mutum, ā gafarta masa, amma wanda ya saɓi Ruhu Mai Tsarki, ba za a gafarta masa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |