Luka 12:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ana nan sa’ad da taron dubban mutane suka taru har suna tattaka juna, Yesu fara yin magana, da farko da almajiransa ya ce, “Ku yi hankali da yistin Farisiyawa, wato, munafunci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Sa'an nan kuwa da dubban mutane suka taru har suna tattaka juna, da farko ya yi magana da almajiransa. Ya fara cewa, “Ku yi hankali da yistin Farisiyawa, wato, makirci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |