Luka 11:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ina gaya muku, ko da yake ba zai so ya tashi ya ba shi burodin don shi abokinsa ne ba, duk da haka, zai tashi ya ba shi yawan abin da yake bukata, saboda nacewarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ina gaya muku, ko da yake ba zai tashi ya ba shi wani abu don yana amininsa ba, amma saboda nacinsa zai tashi ya ba shi ko nawa yake bukata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |