Luka 11:52 - Sabon Rai Don Kowa 202052 “Kaitonku, masanan dokoki, domin kun ɗauke mabuɗin ilimi. Ku kanku ba ku shiga ba, kuma kun hana wa waɗanda suke shiga, su shiga.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki52 Kaitonku, masanan Attaura! Don kun ɗauke mabuɗin ilimi, ku kanku ba ku shiga ba, kun kuma hana masu son shiga su shiga.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |