Luka 11:49 - Sabon Rai Don Kowa 202049 Saboda haka, Allah a cikin hikimarsa ya ce, ‘Zan aika musu da annabawa da manzanni. Za su kashe waɗansu, su kuma tsananta wa waɗansu.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki49 Shi ya sa hikimar Allah ta ce, ‘Zan aika musu da annabawa da manzanni, su kashe waɗansu,’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |