Luka 11:37 - Sabon Rai Don Kowa 202037 Da Yesu ya gama magana, sai wani Bafarisiye ya gayyace shi cin abinci tare da shi. Sai kuwa ya shiga ya zauna a tebur. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki37 Yesu yana magana, sai wani Bafarisiye ya kira shi cin abinci. Ya shiga cin abincin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |