Luka 11:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Idonka shi ne fitilar jikinka. Sa’ad da idanunka suna da lafiya, dukan jikinka ma na cike da haske, amma sa’ad da idanunka suna da lahani, dukan jikinka ma na cike da duhu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Ido shi ne fitilar jiki. In idonka lafiyayye ne, duk jikinka zai cika da haske. In kuwa idonka da lahani, sai jikinka ya cika da duhu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |