Luka 11:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 “Lokacin da mugun ruhu ya fita daga mutum, sai ya bi ta wuraren da ba mutane, yana neman hutu, amma ya kāsa samu, sai ya ce, ‘Zan koma gidan da na bari.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 “Baƙin aljan, in ya rabu da mutum, sai ya bi ta wurare marasa ruwa, yana neman hutawa. In ya rasa, sai ya ce, ‘Zan koma gidana da na fito.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |