Luka 11:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sa’ad da Yesu yake fitar da wani beben aljani daga wani mutum, da aljanin ya fita, sai mutumin wanda da bebe ne, ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Wata rana Yesu yana fitar da beben aljan. Da aljanin ya fita, sai beben ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |