Luka 10:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ku zauna a wannan gidan, kuna ci kuna shan duk abin da suka ba ku, gama ma’aikaci ya cancanci albashinsa. Kada ku yi yawan sāke masauƙi, daga gida zuwa gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ku zauna a gidan, kuna ci kuna shan duk irin abin da suka ba ku, domin ma'aikaci ya cancanci ladansa. Kada ku riƙa sāke masauki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |