Luka 1:49 - Sabon Rai Don Kowa 202049 gama Mai Iko Duka ya yi mini manyan abubuwa, sunansa labudda Mai Tsarki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki49 Domin fa shi da yake Mai Iko, Manyan al'amura ya yi mini, Sunansa labudda mai tsarki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Kowace a cikin halittu huɗu masu rai ɗin nan tana da fikafikai guda shida, tana kuma cike da idanu a ko’ina, har ma ƙarƙashin fikafikanta. Dare da rana ba sa fasa cewa, “ ‘Mai Tsarki, Mai Tsarki, Mai Tsarki shi ne Ubangiji Allah Maɗaukaki,’ wanda yake a dā, wanda yake a yanzu, wanda kuma yake nan gaba.”