Luka 1:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 ’Yar’uwarki Elizabet ma za tă haifi ɗa a tsufanta, ita da aka ce bakararriya, ga shi tana a watanta na shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Ga shi kuma, 'yar'uwarki Alisabatu ma ta yi cikin ɗa namiji da tsufanta, wannan kuwa shi ne watanta na shaida, ita da ake ce wa bakararriya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |