Luka 1:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Maryamu ta tambayi mala’ikan ta ce, “Yaya wannan zai yiwu, da yake ni budurwa ce?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Sai Maryamu ta ce wa mala'ikan, “Ƙaƙa wannan zai yiwu, tun da yake ba a kai ni ɗaki ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |