Luka 1:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Mala’ikan ya je wurinta ya ce, “A gaishe ki, ya ke da kika sami tagomashi ƙwarai! Ubangiji yana tare da ke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Sai mala'ikan ya je wurinta, ya ce, “Salama alaikun, yake zaɓaɓɓiya, Ubangiji yana tare da ke!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |