Luka 1:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Da ya fito, bai iya yin musu magana ba. Sai suka gane, ya ga wahayi ne a haikali, domin ya dinga yin musu alamu, amma ya kāsa yin magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Da ya fito, ya kāsa yi musu magana. Sai suka gane lalle an yi masa wahayi ne a Haikalin. Sai ya riƙa yi musu nuni, amma ba ya magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |