Luka 1:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Mala’ikan ya ce, “Ni ne Jibra’ilu. Ina tsaya a gaban Allah, an kuma aiko ni in yi maka magana, in kuma faɗa maka wannan labari mai daɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Sai mala'ikan ya amsa ya ce, “Ni ne Jibra'ilu da yake tsaye a gaban Allah. An aiko ni ne in yi maka magana, in kuma yi maka wannan albishir. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |