Luka 1:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Amma mala’ikan ya ce masa, “Kada ka ji tsoro, Zakariya; an ji addu’arka. Matarka Elizabet za tă haifa maka ɗa, za ka kuma ba shi suna Yohanna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Amma mala'ikan ya ce masa, “Kada ka ji tsoro Zakariya, an karɓi addu'arka, matarka Alisabatu za ta haifa maka ɗa, za ka kuma sa masa suna Yahaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |