Kolossiyawa 4:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Yana zuwa tare da Onesimus, ƙaunatacce da kuma amintaccen mai bin nan, wanda yake ɗaya daga cikinku. Za su gaya muku dukan abin da yake faruwa a nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Ga kuma Unisimas a nan tare da shi, amintaccen ɗan'uwa ƙaunatacce, wanda shi ma a cikinku yake. Su za su gaya muku duk abin da ya faru a nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |