Kolossiyawa 4:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Tikikus shi ne ƙaunataccen ɗan’uwan nan, wanda ya yi aiki da aminci a hidimar Ubangiji tare da mu, zai kuwa faɗa muku dukan labari game da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Tikikus zai sanar da ku duk abin da nake ciki. Shi ƙaunataccen ɗan'uwa ne, amintaccen mai hidima, abokin bautarmu kuma a cikin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |