Kolossiyawa 4:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Ni Bulus ne nake rubuta muku wannan gaisuwa da hannuna. Ku tuna da sarƙoƙina. Alherin Allah yă kasance tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ni Bulus, ni nake rubuta gaisuwar nan da hannuna. Ku tuna da ɗaurina. Alheri yă tabbata a gare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |