Kolossiyawa 4:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Bayan an karanta muku wannan wasiƙa, ku tabbata an karanta ta kuma a ikkilisiyar Lawodiseyawa; ku ma ku karanta wasiƙar da ta zo daga Lawodiseya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Sa'ad da aka karanta wasiƙar nan a gabanku, ku sa a karanta ta kuma a gaban ikilisiyar da take a Lawudikiya, ku kuma ku karanta tasu, wato ta Lawudikiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |