Kolossiyawa 4:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Efafaras naku, mai hidimar Kiristi Yesu, yana gaisuwa. Kullum yana addu’a dominku sosai, don ku san cikakken abin da Allah yake so ku yi don kuma ku yi shi cikakke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Abafaras wanda yake ɗaya daga cikinku, bawan Almasihu Yesu, yana gaishe ku, a kullum yana yi muku addu'a da himma, ku dage, kuna cikakku, masu haƙƙaƙewa cikin dukkan nufin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |