Kolossiyawa 3:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Kuma ko mene ne kuke yi, ko cikin magana ko cikin ayyuka, ku yi shi duka a cikin sunan Ubangiji Yesu, kuna yin godiya ga Allah Uba ta wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Kome kuke yi, a game da magana ko aikatawa, ku yi duka da sunan Ubangiji Yesu, kuna gode wa Allah Uba ta wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |