Kolossiyawa 3:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Fiye da waɗannan duka, ku yi ƙaunar juna, gama ƙauna ce take haɗa kome gaba ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Fiye da waɗannan duka, ku ɗau halin ƙauna, wadda dukkan kammala take ƙulluwa a cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |