Kolossiyawa 3:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Da yake Allah ya mai da ku zaɓaɓɓu, tsarkaka, ƙaunatattu, sai ku dinga jin tausayin juna, kuna yin alheri, kuna nuna tawali’u da sauƙinkai da jimrewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Saboda haka, sai ku ɗauki halin tausayi, da kirki, da tawali'u, da salihanci, da haƙuri, idan ku zaɓaɓɓu ne na Allah, tsarkaka, ƙaunatattu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |