Kolossiyawa 2:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Kun mutu tare da Kiristi. Yanzu ƙa’idodin wannan duniya ba su da iko a kanku. Don me kuke zama har yanzu kamar ku nasu ne? Kuna biyayya da umarnansu cewa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Idan mutuwarku tare da Almasihu ta 'yanta ku daga al'adun duniyar nan, me ya sa kuke zama har yanzu kamar ku na duniya ne? Don me kuke bin dokokin da aka yi bisa ga umarnin 'yan adam da koyarwarsu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |