Kolossiyawa 2:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Da yake an binne ku tare da shi cikin baftisma haka kuma aka tashe ku tare da shi ta wurin bangaskiyarku a cikin ikon Allah, wanda ya tashe shi daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 An kuma binne ku tare da shi a wajen baftisma, inda kuma aka tashe ku tare da shi saboda bangaskiyarku ga ikon Allah, wanda ya tashe shi daga matattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |