Kolossiyawa 1:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Shi ya sa tun daga ranar da muka sami labarin, ba mu fasa yin addu’a dominku ba. Kullum muna roƙon Allah yă sa ku san kome da yake so ku yi, domin ku sami hikima ta Ruhu, ku kuma sami ganewar kome duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Shi ya sa tun a ran da muka ji labarin, ba mu fāsa yi muku addu'a ba, muna roƙo a cika ku da sanin nufin Allah da matuƙar hikima da fahimta na ruhu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |