Kolossiyawa 1:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 ta wurin Kiristi ne ya komar da kome zuwa ga kansa. Ya kawo salama ga abubuwan da suke ƙasa da abubuwan da suke sama, ta wurin jinin Kiristi da ya zubar a kan gicciye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 da nufin ta wurinsa, Allah yă sulhunta dukkan abubuwa da shi kansa, na ƙasa ko na sama, yana ƙulla zumunci ta wurin jininsa na gicciye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |