Kolossiyawa 1:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Zuwa ga tsarkaka da kuma amintattun ’yan’uwa cikin Kiristi da suke a Kolossi. Alheri da salama daga Allah Ubanmu, su kasance tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 zuwa ga tsarkaka da amintattun 'yan'uwa cikin Almasihu da suke a Kolosi. Alheri da salamar Allah Ubanmu su tabbata a gare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |