Kolossiyawa 1:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Shi ne kuma kan ikkilisiya, wadda take jikinsa. Shi ne mafari da kuma na farko da ya tashi daga matattu, domin a cikin kowane abu yă zama mafifici. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Shi ne kai ga jikin nan, wato Ikilisiya. Shi ne tushe, na farko a cikin masu tashi daga matattu, domin ta wurin kowane abu ya zama shi ne mafifici. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |