Kolossiyawa 1:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ta haka za ku yi rayuwa wadda ta dace da Ubangiji, ku kuma gamshe shi a ta kowace hanya, kuna yin aiki mai kyau ta kowace hanya, kuna kuma yin girma cikin sanin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 domin ku yi zaman da ya cancanci bautar Ubangiji, kuna faranta masa ta kowane fanni, kuna ba da amfani a kowane aiki nagari, kuna ƙaruwa da sanin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |