Ƙidaya 9:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Da umarnin Ubangiji sukan kafa sansani, da umarninsa kuma sukan tashi. Sukan bi umarnin Ubangiji, bisa ga umarninsa ta wurin Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Da umarnin Ubangiji suke sauka, da umarninsa kuma suke tashi, suna bin faɗarsa, yadda ya umarci Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |