Ƙidaya 8:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Za su iya taimakon ’yan’uwansu cikin tafiyar da ayyuka a Tentin Sujada, amma su kansu ba za su yi aikin ba. Haka fa za ka ba wa Lawiyawa aikinsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Amma su taimaki 'yan'uwansu da tafiyar da ayyuka a cikin alfarwa ta sujada, sai dai ba za su ɗauki nauyin gudanar da aikin ba. Haka za ka shirya wa Lawiyawa aikinsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |