Ƙidaya 8:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Ka kuma sa Lawiyawa su tsaya a gaban Haruna da ’ya’yansa, sai ka miƙa su kamar hadaya ta kaɗawa ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 “Za ka keɓe Lawiyawa su zama kamar hadaya ta kaɗawa gare ni, ka sa Haruna da 'ya'yansa maza su lura da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |