Ƙidaya 7:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Sa’an nan shugabannin Isra’ila, wato, shugabannin iyalai waɗanda suke shugabancin kabilan da aka ƙidaya, suka miƙa hadayu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Sai shugabannin Isra'ila, wato shugabannin gidajen kakanninsu, su ne shugabannin kabilansu, waɗanda suka shugabanci waɗannan da aka ƙidaya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |