Ƙidaya 6:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 “ ‘Sa’an nan a ƙofar Tentin Sujada, dole Banazaren yă aske gashin da ya alamta keɓewarsa, yă kwashe gashin, yă zuba a cikin wutar da take ƙarƙashin hadaya ta salama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Sai kuma keɓaɓɓen ya aske sumarsa a ƙofar alfarwa ta sujada, sa'an nan ya kwashe sumar, ya zuba cikin wutar da take ƙarƙashin hadaya ta salama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |