Ƙidaya 5:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Sa’an nan firist zai ɗiba hatsi na hadaya cike da hannunsa don hadayar tunawa, yă kuma ƙone a bagade; bayan haka sai yă sa macen tă sha ruwan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Sai ya ɗibi garin hadaya cike da tafin hannu don yin hadayar tunawa, ya ƙone shi a bisa bagaden, bayan wannan ya sa matar ta sha ruwan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |