Ƙidaya 4:49 - Sabon Rai Don Kowa 202049 Bisa ga umarnin Ubangiji ta wurin Musa, aka ba kowa aikinsa, aka kuma faɗa musu abin da za su ɗauka. Ta haka aka ƙidaya su, yadda Ubangiji ya umarci Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki49 Aka ba kowannensu aikinsa da ɗaukar kaya bisa ga umarnin da Ubangiji ya yi wa Musa. Haka kuwa aka ƙidaya su kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |