Ƙidaya 4:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Dukan hidimominsu, ko na ɗauko, ko kuma na yin wani aiki, za a yi su ne bisa ga umarnin Haruna da ’ya’yansa. Za ka ba su dukan kayan da za su ɗauka a matsayin hakkinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Haruna ne da 'ya'yansa maza za su nuna wa 'ya'yan Gershonawa irin aikin da za su yi, da kayayyakin da za su ɗauka. Sai a faɗa musu dukan abin da za su yi, da dukan abinda za su ɗauka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |