22 “Ka ƙidaya mutanen Gershon bisa ga iyalansu da kabilarsu.
22 ya ƙidaya 'ya'yan Gershon, maza, bisa ga iyalansu da gidajen kakanninsu
Eliyasaf ɗan Layel shi ne shugaban iyalan Gershonawa.
A wajen Gershonawa, kabilarsa su ne Libniyawa, da Shimeyiyawa; waɗannan su ne mutanen Gershom.
Ga sunayen mutanen Gershon, Libni, da Shimeyi
Ubangiji ya ce wa Musa,
Ka ƙidaya maza masu shekara talatin zuwa hamsin waɗanda sukan zo hidimar aiki a Tentin Sujada.