Ƙidaya 36:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ga abin da Ubangiji ya umarta saboda ’ya’ya matan nan na Zelofehad. Za su iya auri duk wanda suka ga dama, muddin sun yi aure a cikin kabilar kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Abin da Ubangiji ya umarta a kan 'ya'ya mata na Zelofehad ke nan, ‘A bar su su auri wanda suka ga dama, amma sai a cikin iyalin kabilar kakansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |