Ƙidaya 35:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 “Ka umarci Isra’ilawa su ba wa Lawiyawa garuruwan da za su zauna a ciki daga cikin gādon da Isra’ilawa za su mallaka. A kuma ba su wurin kiwo kewaye da garuruwan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 “Ka umarci jama'ar Isra'ila, ka ce su ba Lawiyawa biranen da za su zauna a ciki daga cikin gādonsu, za su kuma ba Lawiyawa hurumi kewaye da biranen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |