Ƙidaya 33:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Suka tashi daga Mara, suka tafi Elim, inda akwai maɓulɓulan ruwa goma sha biyu, da itatuwan dabino guda saba’in, suka yi sansani a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Suka tashi daga Mara suka zo Elim inda akwai maɓuɓɓugan ruwa guda goma sha biyu da itacen dabino guda saba'in. Sai suka sauka a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |