17 Suka tashi daga Kibrot Hatta’awa, suka yi sansani a Hazerot.
17 Suka tashi daga Kibrot-hata'awa suka sauka a Hazerot.
Daga Kibrot Hatta’awa, mutane suka yi tafiya zuwa Hazerot, a can suka sauka.
Saboda haka aka kira wannan wuri Kibrot Hatta’awa, gama a can ne aka binne mutanen nan makwaɗaita.
Suka tashi daga Hazerot, suka yi sansani a Ritma.