Ƙidaya 31:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 A cikin waɗanda aka kashe kuwa akwai Ewi, Rekem, Zur, Hur da Reba; sarakuna biyar na Mediyawa. Suka kuma kashe Bala’am ɗan Beyor da takobi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Suka kashe har da sarakuna biyar na Madayanawa, da Ewi, da Rekem, da Zur, da Hur, da Reba. Suka kuma kashe Bal'amu ɗan Beyor. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |