Ƙidaya 31:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Musa ya aike su zuwa yaƙi, dubu ɗaya daga kowace kabila, tare da Finehas ɗan Eleyazar, firist, wanda ya ɗauki kayayyaki daga wuri mai tsarki da ƙahoni don kiran yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Musa ya aike su zuwa yaƙi tare da Finehas, ɗan Ele'azara firist, da akwatin alkawari, da ƙahonin kiran yaƙi a hannun Finehas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |