Ƙidaya 31:52 - Sabon Rai Don Kowa 202052 Dukan zinariya da shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, waɗanda Musa da Eleyazar suka karɓa, suka kuma miƙa hadaya ga Ubangiji, nauyinta ta kai shekel 16,750. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki52 Dukan zinariya da shugabanni suka bayar hadaya ga Ubangiji, nauyinta ya kai shekel dubu goma sha shida da ɗari bakwai da hamsin (16,750). အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |