Ƙidaya 31:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Saboda haka aka samo mayaƙa dubu goma sha biyu shiryayyu don yaƙi, maza dubu ɗaya daga kowace kabilar Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Aka samo mutum dubu goma sha biyu (12,000) shiryayyu don yaƙi, daga cikin dubban Isra'ilawa, mutum dubu ɗaya daga kowace kabila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |