37 tumakin da aka ware wa Ubangiji kuwa 657 ne;
37 Daga ciki aka fitar da tumaki ɗari shida da saba'in da biyar domin Ubangiji.
Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi shi ne, tumaki 337,500,
shanu 36,000, shanun da aka ware wa Ubangiji kuwa 72 ne;
Sa’an nan ku yi shagalin Bikin Makoni ga Ubangiji Allahnku, ta wurin ba da hadaya ta yardar rai daidai da albarkun da Ubangiji Allahnku ya yi muku.